Wannan wata ‘yar Arewa ce me suna Dahara Ibrahim dake aikatau a kasar Saudiyya, tace zaman Saudiyya babu dadi.
Tace wallahi gara na kabari, musamman idan ya aikata Alheri.
Tace tana kewar Najeriya matuka inda tace ta yi kuka kamar ranta zai fita.