Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon Dansandan Najeriya rike da Zàrmàlùlùn me laifi anata rokonshi ya saki yaki saki

Wani Dansandan Najeriya ya dauki hankula bayan da aka ganshi rike da Zarmalulun me laifi kuma ana ta rokonshi ya sakeshi yaki saki.

Lamarin ya farune a cikin motar haya wanda ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kungiyar dattawan Arewa sun nemi shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan matsalar tsaron Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *