Wannan daga daga cikin masu wakoki ne a coci wadda ta suma suna tsaka da addu’a, an bayyana cewa, wai Holy Spirit ne ya shigeta.
An dai ga ana ta bata magani a amma bata farfado ba.