Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: DPO Dansanda yana gayawa ‘yan kudu cewa kwanan nan za’a canjashi a kawo musu Bahaushe wanda ba zai saurari kowa ba, ba wanda zai iya juyashi

Wani Dansanda DPO dake aiki a kudancin Najeriya ya dauki hankula saboda wata magana da yayi.

Yayi maganar ne yayin da ake wata Zanga-zanga.

Yace Kwanan nan za’a daukeshi a kawo musu Bahaushe wanda ba zai saurari kowa ba.

Maganar tasa ta dauki hankula.

Karanta Wannan  Gwamnoni sun kai ziyarar jaje zuwa Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *