Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk da rade-radin da abokansa ke yi cewa saki 3 ya mata, Gfresh Al-amin ya dawo da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-Amin ya dawo da tsohuwar matarsa da ya saka, Maryam Nicki Minaj.

An ga yanda Gfresh ya tashi daga Abuja zuwa Yola a jirgin sama inda ya je ya dakko matar tasa.

https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7609821175149104405?_r=1&_t=ZS-949fksXAyPI

Saidai hakan na zuwane a yayin da a tsakanin Abokan Gfresh ake rade-radin cewa, saki 3 yawa matar tasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Katsina, Dikko Radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin kai Buhari makwanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *