Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk jami’ar data baiwa Sheikh Pantami Farfesa, Ta cuci kanta kuma yana bata mata suna>>Inji Malam

Malam ya soki Farfesa Isa Ali Pantami da cewa, Duk Jami’ar data bashi mukamin Farfesa ta cuci kanta kuma yana bata mata suna.

https://www.tiktok.com/@prettyme_barrister/video/7610862067440012564?_r=1&_t=ZS-94FEjAojgi8
Karanta Wannan  Bankin First Bank ya yi kuskuren Tura masa Naira Biliyan 1.5, saidai maimakon ya mayarwa da bankin, yayi wadaka da kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *