
Malam Jamilu magajin Dr. Idris ya bayyana cewa, duk wanda ya bayar da kudi a sauke masa Qur’ani dan kasuwancinaa ya habaka yayi a banza.
Yace kuma ya aikata Bidi’a.
Yace shi mai karatun Qur’anin zai Samu Ladar karanta Qur’ani amma shi me neman kasuwar an ci kudinsa a Banza.