Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu dalibai suka kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara

Wasu Dalibai sun kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara.

An ga daliban sun durqusa a gaban Qabarin inda wasu kuma aka gansu zaune suna jan crabi.

https://www.tiktok.com/@sayyidaminu60/video/7583750944496667915?_t=ZS-92EfqxzpPgP&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Yanda dan Shugaban kasa, Seyi Tinubu ke tikar rawa yayin da Rarara ke waka a wajan babban taron jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *