Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda zai aureni dole ya hada da kawata ya aura, in ba haka ba ban yadda ba>>Inji Wannan matashiyar

Wata matashiya ta bayyana cewa, duk wanda zai aureta dolene ya hada da kawarta ya aura.

Yace dalili kuwa shine sun san juna kuma zasu zauna lafiya.

tace har ma kwanna a gado daya lokaci guda zasu iyayi.

Tace kuma hakan zai taimaka wajan rage yawan matan da ake dasu inda tace mata sun yi yawa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Fasto Tobi Adegboyega ya dauki hankula bayan da ya je coci da motar Ferrari da kudinta ya kai dala $590,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *