Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wani dake neman takarar Gwamna a 2027 a APC ya hakura, Abba zai yi takara babu hamayya>>Inji Ganduje

tsohon Gwamnan Kano kuma tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa duka ‘yan takara na 2023 da wanda ke son yin takara a 2027 sun hakura sun barwa Abba.

Yace Abba Kabir Yusuf zai yi takara a 2027 ba tare da hamayya ba a jam’iyyar APC.

Ya bayyana hakane a wajan bikin komawar Gwamna Abba Kabir Yusuf jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu yayi magana akan Shigar da Dino Melaye yayi zuwa wajan babban taron jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *