Wednesday, January 14
Shadow

Kalli Bidiyon ganawar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a yayin da Abban ke shirin komawa APC

A yayin da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ke shirin komawa jam’iyyar APC, an ganshi tare da dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.

Wasu sun fassara ganawar da cewa, shirye-shiryen ne na komawar Gwamna Abba jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  A karin farko, Jirgin ruwa dauke da Gas daga matatar Dangote ya isa kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *