Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Matashin Me kudi Saleem Goje ya shiga siyasa ya jawo cece-kuce

Bidiyon matashin me kudi, Saleem Goje yana yakin neman zabe a jihar Taraba ya dauki hankula.

An ga mutane na bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan shigarsa siyasa inda mafi yawanci suka nuna rashin jin dadinsu.

https://twitter.com/AM_Saleeeem/status/1969717740224094237?t=Cifm363nTsKT–TRIZcP6g&s=19
Karanta Wannan  Kayatattun Hotunan da Fati Washa ta saki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *