Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Me baiwa shugaba Tinubu shawara a kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da Minista Hannatu Musa Musawa akan keken Doki suna Annashuwa a kasar Ingila ya dauki hankula

An hangi me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu tare da minista, Hannatu Musa Musawa akan keken Doki a kasar Ingila suna annashuwa.

Suna cikin tawagar shugaban kasa, Bola Ahmad da ta je kasar Ingila inda yake ziyarar aiki.

Wasu dai sun ce hakan bai dace ba lura da yanda Najeriya ke fama da matsalar tsaro.

@arewacontinental

(NSA), and Hannatu Musa Musawa, Nigeria’s Minister of Arts, Culture and Creative Economy, were also present at Windsor Castle today.

♬ original sound – arewacontinental
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Babu inda aka ce sai mace ta yi Wanke-Wanke a gidan mijinta, Kuma ba zai yiyu ka dauko ni daga gidan mu ina cin Pizza ba kace sai na ci tuwon dawa ba>>Inji Maryam Labarina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *