Saturday, December 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Me Bakin Kiyss a cikin Jirgin sama ya jawo cece-kuce

Ganin Tauraruwar Tiktok me Bakin Kiss a cikin jirgin sama ya jawo cece-kuce sosai.

Wasu dai sun yi mamaki inda da yawa ke cewa rakiya taje.

Da yawa dai basu yi tsammanin ganinta a cikin jirgin saman ba.

Karanta Wannan  An haramta jin wakokin Rarara a Jamhuriyar Nijar bayan da yawa shugaban kasar Barazana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *