Monday, December 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Tauraruwar Tiktok, Rabi Haruna na kalaman da bàsù dàcè bà akan Malamin Addinin Islama, Sheikh Ishaq Adamu Ishaq ya jawo mata Allah wadai

An ga Tauraruwar Tiktok, Rabi Haruna na kalaman da basu dace ba kan malamin Addinin Islama, Sheikh Ishaq Adamu Ishaq.

An ganta tana ikirarin wai tana bin malam bashi.

Inda a wani Bidiyo kuma aka ganta tana masa ihun Barawo.

Karanta Wannan  Ashe Kwankwaso bai samu ganin Shugaba Tinubu a zuwan da yayi Villa, Ji yanda ta kasance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *