Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin wata coci na amfani da POS wajan karbar Sadaka ya jawo cece-kuce

Bidiyon da ya nuna wata coci na amfani da POS wajan karbar sadaka ya dauki hankula.

Bidiyon yayi ta yawo a kafafen sada zumunta ana ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  A hukumance Sanata Kawu Sumaila mai wakiltar mazaɓar Kano ta Kudu ya koma jam'iyyar APC daga NNPP bayan Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio ya karanta wasiƙar sauya sheƙarsa a yayin zaman majalisar na yau Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *