Friday, March 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganinta ta yi Bidiyo babu Filter ya dauki hankula sosai

An ga wannan matashiyar ta yi Bidiyo babu Filter ta dora a shafinta na Tiktok.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai inda wasu suka rika cewa namiji ne, wasu kuma suka ce ta manta ne bata saka Filter ba.

Saidai wasu sun yaba mata da bata yi kokarin canja halittar ta ba.

Karanta Wannan  Masu shirin Yin Zqngq-Zqnzqr neman a Saki Nnqmd1 Kqnu sun ce ba gudu ba ja da baya duk da gargadin jami'an tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *