Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ba da gaske yake ba maganar cewa matarsa ta yi yaji.
Yace dama yayi hakan ne kawai dan ya ji abinda mutane zasu fada.
Gfresh yace, kuma ya ji ana ta haushi.