Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Gwamnan Abia na cewa kowace me ciki idan ta haihu a jiharsa Gwamnati na bata kyautar Naira dari biyar ya jawo cece-kuce

Tsohon Gwamnan jihar Abia, Okezie Victor Ikpeazu ya dauki hankula bayan da aka ga wata tsohuwar hirarsa yana cewa Gwammati na baiwa kowace mace data haihu a jihar Kyautar Naira 500.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa me Naira 500 zata musu?

Karanta Wannan  Musa Hasahya Kenan, Mai Mata 12, Da 'Ya'ya 102 Da Kuma Jikoki 568

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *