
Malamin Addinin Islama Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa kaya na alfarma kala 30 Gwamnan jihar Borno wanda abokinsa ne ya dinka masa da sallah.
Malam yace hadda rigar dake jikinsa na cikin kayan da Gwamnan ya dinka masa.
Malam ya bayyana hakane a yayin da yake jan hankalo ga masu gori ga wadanda suka yiwa kyauta.