Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon Gwamnin Ban tausai inda Hukumomin sojan Najeriya suka kama wani soja me mukamin Kanal saboda yayi korafin an ki kara mai matsayi zuwa Brigadier General

Wannan Bidiyon wani soja ne gwanin Ban Tausai inda aka ganshi an aika sojoji su kamashi saboda yayi korafin an ki kara masa mukami.

Sojan dai na da mukamin Kanal ne inda yake neman a kara masa mukami zuwa Brigadier Janar amma yace shekara da shekaru an ki a masa karin mukamin.

An ga ‘ya’yansa na ta kururuwa yayin da ake tafiya dashi.

Karanta Wannan  Hotunan da Dana Yanzu na Hadimin shugaban kasa, Abdulaziz Abdulaziz sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *