Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Haba A’isha Buhari to ai ke da irin wannan halin naki, ko me aka cewa Buhari zaki mai ai dole ya yadda>>Inji Malam

Malam ya bayyanawa Hajiya A’isha Buhari, matar Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, da irin wannan halin nata, dole ko me aka cewa Buhari zata mai ya yadda.

Yace An yi shuwagabannin kasashe da yawa a baya amma babu wanda iyalansa suka fito suka masa irin wannan tonin Asirin sai su.

Yace kuma har Musulunci ma ta ciwa mutumci wadannan kalaman da ta yi.

Malam yace gaskiya hakan sam bai dace ba.

Kalli Bidiyon malam anan

https://www.tiktok.com/@abdulnassergarba/video/7586606310364417336?_t=ZS-92R3b6LgZA9&_r=1
Karanta Wannan  T-Pain dai ko yara basu tsira daga ukubar gwamnatinsa ba>>Atiku ya soki Tinubu kan Azabtar da kananan yara saboda sun masa zàngà-zàngà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *