Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan Kana da mata, zaka kara aure ka zo neman diyata, na gano kana zama a teburin Meshayi, Ba zan baka diyata ba dan kai ba adali bane>>Inji Malam

Wannan malamin ya bayyana cewa idan mutum na da mata kuma yana neman kara aure ya je neman diyarsa kuma ya gano mutum na cin Indomie a teburin me shayi to ba zai bashi diyarsa ba.

Yace dalili kuwa shine hakan ba adalci bane.

Ka bar iyalinsa a gida da garau-garau ka je Teburin me shayi cin Indomie.

Karanta Wannan  Ji abinda sojoji sukawa Gwamna Fubara bayan dakatar dashi da Shugaba Tinubu yayi wanda mutane da yawa ke cewa cin zali ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *