Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Inda Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta yi karatun Qur’ani amma da yawa sun ce sun yi mamaki tun a Bismillah tana da gyara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta wallafa Bidiyo ta tana karatun Qur’ani a shafinta na Tiktok.

Saidai da yawa sun bayyana mamaki inda suka ce tun a Bismillah tana da gyara.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno sun bude gidan Rediyo suna yada shirye-shiryensu da yarukan Hausa, Kanuri, da Turanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *