Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon Indomie 2 da Tumatur din Leda da ake rabawa masu zabe a jihar Ekiti

A yayin da ake shirin gudanar da zabe a jihar Ekiti, an ga mutanen jihar ‘yan siyasa na raba musu kayan amfani dan jawo hankalinsu su zabesu.

A daya daga cikin wadanda aka baiwa kayan, ya nuna abinda aka bashi inda aka ga Indomie guda 2 da kuma Tumatur na Leda.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ina nan a jam'iyyar NDC bani da shirin komawa APC>>Inji Rufai Hanga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *