Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Hadiza Gabon ta yi sabon post da ya dauki hankula sosai bayan da matar Saleem Goje ta zarge ta da cewa suna soyayya da mijinta

A jiya ne dai Hadiza Gabon ta yi post na farko tun bayan da matar Saleem Goje ta zarge ta da yin soyayya da mijinta.

Saidai post din na jiya, Hirace wadda ta yi da wata tauraruwa.

A yau kuma Hadiza Gabon ta sake yin wani post inda ta wallafa hotonta na Bidiyon wanda ya dauki hankulan masoyanta da yawa suna ta mata fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kungiyar IPMAN ta cimma matsaya da Dangote kan sayen fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *