An ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Zahra Diamond wani Tela na jijjiga mata baya inda lamarin ya dauki hankula.
An samu comment masu zafi inda wasu ke cewa hakan rashin kunyane, wasu kuwa na cewa ‘yan Fim din su ke jawowa Kansu zafi.