Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon irin Abinda wannan bayeraben kewa Wannan Yàrìnyàr Bafulata me tallar nono wanda ya jawo mai suka sosai

Bidiyon wani Bayerabe na taba wata karamar yarinya bafulatana me tallar nono ya dauki hankula sosai.

Da yawa sun bayyana hakan da cin zarafinta inda aka yi kira ga ‘yansanda da su dauki mataki akansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni Har Ka'aba an je an tsine min Albarka kuma babu abinda ya sameni, dan haka masu kusheni saboda an daukeni hoto da Wayar dubu 13 babu abinda zai sameni>>Inii Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *