Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya shiryawa diyarsa, Bikin zagayowar ranar Haihuwarta.
Bidiyon bikin ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta sam barka.
An ganta tare da kawayenta suna ta murna.