Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon irin Murnar da ‘yan Barcelona suka rika yi a dakin canja kasa bayan yiwa Real Madrid 3-2

Bayan wasan jiya da aka tashi 3-2 tsakanin Barcelona da Real Madrid, An ga ‘yan wasan Barca suna ta murna a dakin canja kaya.

An ga suna rawa suna sauraron shahararriyar wakarnan ta sifaniya.

Karanta Wannan  Harajin da Gwamnatin tarayya zata fara karba Damfara ce>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *