Bayyanar Bidiyon rawar da tsohuwar matar Adam A. Zango, Maman Haidar ta yi ya jawo cece-kuce sosai.
An ganta tana rawa a wajan wani Biki inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.
Wasu sun ce Allah ya shirya inda wasu sukace Qara’ine take