Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya ta dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yin Karatun Qur’ani ba daidai ba

Wata Matashiya data yi karatun Qur’ani a shafinta na Tiktok ta dauki hankula sosai sabosa yin karatun ba daidai ba.

Da yawa na ce mata ta koma Islamiya inda tuni ta goge Bidiyon.

Saidai ta nuna bacin ranta da cewa dariyar da aka rika mata bata dace ba.

Ta bayyana cewa masu ce mata Jahila, Sune Jahilai dan ba wanda aka haifa da iyawa

Karanta Wannan  Mu a yankin Inyamurai da kaso 95 cikin 100 Kiristoci ne, 'yan uwan mu Kiristoci ne ke shekye mutanen mu>>Inji Gwamnan Anambra, Charles Soludo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *