Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalaman Da Naja’atu ta yi akan Farfesa Isa Ali Pantami ya nuna cewa, bata san addini ba>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya mayarwa da Naja’atu martani kan kalaman da ta yi akan Farfesa Isa Ali Pantami.

Naja’atu dai tace farfesa Makaryaci ne.

Saidai a martanin Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah yace hakan ya nuna bata san addi ba, dan akwai malaman addini da yawa dake bayar da fatawa su canja.

https://www.tiktok.com/@izzalatul.bidia/video/7605988740774759700?_r=1&_t=ZS-93rhd2fTeW9
Karanta Wannan  Majalisa bata ki tantanceni ba, Tinubu ne ya fasa bani mukamin Minista>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *