
A wajan Gaisuwar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi sallama ba daidai ba inda akai ta cece-kuce akan hakan.
Wasu sun rika fadin cewa ko dai ba musulmi bane, wasu kuma suka ce ko sallama bai iya ba.
Hakanan a wajan turancin gaisuwar ma maimakon yace Condolence an jishi yake kolodelence.
Hakan ma ya kara jawo cece-kuce sosai.



