Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka wallafashi.
Bidiyon ya nuna kananan yaran na kwance akan gadar rufe da bargo a cikin tsananin sanyinnan da ake ciki.
Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.