Thursday, March 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Karatun Sheikh Jafar Mahmoud Adam, Albani Zaria, da Lawal Triumph duk sun ce idan mutum yayi Sallar Idi ba sai yayi ta Juma’a ba

A yayin da ake ta cece-kuce kan cewa Idan mutum yayi Sallar Idi ba sai yayi ta Juma’a ba.

An samu karatun malamai dake tabbatar da hakan.

A jiya ne dai, Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa lallai ko da mutum yayi Sallar Idi, sai yayi Juma’a.

Malam yace idan za’a dauki daya a bar daya to mutum ya bar Idi yayi Juma’a.

Saidai Karatun malamai irin su Dr. Idris Dutsen Tanshi, da Sheikh Jafar Mahmoud Adam, da Sheikh Albani Zaria duk sun tafi akan cewa, idan mutum yayi Idi, ba lallai sai yayi Juma’a ko Azahar ba.

Karanta Wannan  Ana ta surutu wai muna hada maza da mata a wajan Maulidi, to ba zamu daina hada maza da mata a wajan maulidi ba>>Inji Anisee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *