Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Karfin hali, yanda ta koma shago watanni 3 bayan ta musu Alert din 350k na karya, zata sake cutarsu

Wannan wata mata ce data cuci wasu masu shago ta musu Alert din karya na Naira dubu dari uku da hamsib ta tafi.

Saidai bayan watanni 3, ta sake komawa shagon dan ta sake cutarsu, saidai an ganeta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi sabon Aure a jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *