Wani Bidiyo na karya wanda aka yi Editing ya nuna yanda Wai mawaki Umar M. Sharif da abokiyar aikinsa,Momi Gombe sun rungumi juna.
Bidiyon dai ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta saidai da yawa sun fahimci cewa karyane.
A wannan zamani dai ana amfani da fasahar AI wajan hada abubuwan da a baya ake ganin kamar ba zasu iya haduwa ba.