Monday, March 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Kasar Saudiyya ta gayyaci Farfesa Isa Ali Pantami shan ruwa

Kasar Saudiyya ta gayyaci Farfesa Isa Ali Pantami shan ruwa.

Shan ruwan ya wakana ne a ofishin jakadancin kasar ta Saudiyya dake Abuja Najeriya.

Malam ya bayyana hakane a shafinsa na X inda aka ganshi yana shan ruwan da wakilan kasar ta Saudiyya.

Karanta Wannan  Tsohon Bidiyon Shugaba Tinubu yana cewa idan bai samar da wutar lantarki a mulkinsa na farko ba kada a sake zabeshi ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *