Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon Katafaren gidan da Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa katafaren gida inda aka ga ya wallafa Bidiyon gidan a yayin da ya kai mahaifiyar tasa.

Da yawa sun masa addu’ar fatan Alheri.

@realalijita

Seeing my mother happy is one of the greatest joys of my life ❤️ #mamana

♬ Mama – Ali Jita
Karanta Wannan  Kalli yanda matashi ya Kàshè kansa bayan kama Budurwarsa na cin amanarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *