Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Kayar da Tinubu ba abu bane me sauki, saboda nasan wanene shi, kuma nasan Kafacity dinsa>>Inji Sule Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa, ba abune me sauki ba kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Yace dalili kuwa shine yasan wanene Tinubu, yasan kafasitinsa na yin abinda bai dace ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun sake kai mummunan hàrì a jihar Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *