Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Jigawa ya saka hannu aka dauki gawar Sarkin Gumel ya dauki hankula

A wajan jana’izar Marigayi Sarkin Gumel, Alhaji Dr. Ahmad Muhammad Sani, an ga Gwamnan jihar Jigawa, Umar A. Namadi ya saka hannu an dauki gawar sarkin dashi.

Saidai da yawa na bayyana cewa ya dafa makarar ne kawai amma a zahiri bai dauki gawar ba.

Karanta Wannan  Duk da matatar Dangote na samar da man fetur, Babban Bankin Najeriya, CBN ya baiwa 'yan kasuwar mai daloli suka siyo man fetur daga kasashen waje zuwa Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *