Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Ku daina min kallon Mutuniyar Banza, ni ba Qaruwa bace, kuma bana shaye-shaye, neman sunane kawai na fito yi>>Inji Matashiyarnan ‘yar Legas da tace zata Aikata Alfasha da maza 100 dan ta shiga kundin Tarihin Duniya

Matashiyar nan ‘yar legas wadda ta fito tace zata aikata Alfasha da maza 100 dan shiga kundin tarihin Duniya ta bayyana cewa ita ka Qaruwa bace.

Tace kuma bata shaye-shaye, wiywiy kawai take dan zuqa daga lokaci zuwa lokaci.

Matashiyar da aka fi sani da sunan Mandy Kiss tuni Gwamnatin jihar Legas ta bata jakadancin yaki da miyagun kwayoyi.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda sojoji suka Làkàdàwà wani Dansanda Dùkàn Tsìyà sannan suka kwace masa Byndìghà a Jos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *