Wannan wata matar aure ce data fito take baiwa samari da ‘yan mata shawarar su more rayuwarsu kamin su yi aure.
Tace musu rayuwar aure babu dadi saidai hakuri.