Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon Kwallon Penalty da Arsenal ke zargin sun samu an hanasu

Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal a wasan karshe da suka yi da PSG sun zargi cewa sun samu Penalty amma aka hanasu.

A karshe dai dalilin haka Rice har Katin gargadi ya samu.

An ga Arteta shima ya tashi yana ta banbami kan lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Irin wasan kurar da kasar Morocco ta yi da Brazil, da yawa sun ce sun sha Brazil din ce da jajayen kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *