Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ma’aikata a ma’aikatar kudi sun saka hoton Ministan kudi da shugaba Tinubu ya kora daga aiki, Wale Edun a jikin akwatin gawa yayin da suke murnar sukeshi daga mukamin

Ma’aikata a ma’aikatar kudi ta tarayya sun saka hoton Ministan kudi, Wale Edun da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sallama daga aiki a jikin Gawa suna Murnar sallamarsa daga aiki.

An ga yanda ma’aikatan ke bi suna rijistar wai sun je jana’aizarsa.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Ƴan Sa Kai 11 Sun Ràsà Rayukansu a Sokoto Bayan Artabu da Ƴan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *