Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamai ‘yan Izala na yin kira ga matasa ‘yan Izala da su daina Yin Murna akan rasuwar Mahaifiyar Malam Abulfatahi ko cewa tana Whuta

Rasuwar malamin Addinin Islama, Dan Dariqa, Abulfatahi Sani Tijjani ta zo da cece-kuce.

Mahaifiyar tasa ta rasu kuma an yi jana’izar ta kamar yanda addinin Addinin Musulunci ya tanada.

Saidai wasu matasan ‘yan Izala sun rika murna da rayuwarta inda wasu ke fadin cewa Tana Whuta.

@digital_imaam

Ta’aziyyan sheikh Muhammad Nuru Khalid Digital imam zuwa ga Abull fathi attijjani #digitalimam #goviralvideo #1millionviews

♬ original sound – Sheikh Muhammad Nuru Khalid

Hakan yasa wasu malaman Izalan suka fito dan jan Hankali da fadar cewa matasan Izalan su daina irin wannan abu ba koyarwar sunnah ce ba.

Karanta Wannan  Ina hada 2.4m duk shekara a harkar bara - Habib Ibrahim

Matasan na Izala dai na mayar da martanine kan irin abinda Abulfatahi yayi bayan rasuwar Marigayi Sheikh Abdulaziz Dutsen Tanshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *