Thursday, March 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Kirista daya musulunta ya fallasa yanda ake koyar dasu mayar da musulmai Kiristoci

Wani malamin Kirista da ya musulunta me suna Evangelist Peter wanda ya koma Anas bayan ya musulunta ya bayyana yanda suke mayar da musulmai Kiristoci.

Yace yana daya daga cikin masu yada da’awar Kirista inda suke juyawa musulmai da basu da ilimi sosai hankali su koma Kiristoci.

Yace a baya-bayannan an nemi ya fito yace shi a baya musulmi ne amma ya koma Kirista sannan ya batawa Musulunci suna.

@usmaniyya61

Wannan ba karamar matsala bace ya zama dole ga duk kan musulmi #usamaniyya #viral #foryou #nigeria #africa

♬ original sound – USMANIYYA
Karanta Wannan  Mutanen jihar Kebbi sun ce Shugaba Tinubu ne zabin su a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *