Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Malamin Kirista ya musulunta inda ya canja suna daga Evangelist Peter zuwa Malam Anas

Wannan wani malamin Kirista ne da ya karbi kalmar Shahada inda yace sunansa Evangelist Peter.

Amma yace yanzu ya canja suna zuwa Malam Anas.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Sarkin Mota cikin shigar Father Christmas irin ta Kiristoci data jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *