Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa dubban matasa ne suka fito dan tattaki inda suka nuna goyon baya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Sun kuma nuna goyon baya ga Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.